RMC Hausa
LIVE Radio

AIKAWA CHARITY TALLAFIN YARO

AIKAWA CHARITY SUN TALLAFAWA YARO DA KAYAN FARA SANA'A

Mahaifinsane ya makance lokaci daya sai suke futa yawon bara da mahaifinsa. 

Bayan mun biya musu kudin hayar gidansu mun basu kayan abinci, sannan mun biya naira dubu dari da hamsin na makarantarsu, sai yake sana'ar tireda. 

Ganin yanada himma shine yau mukayi masa kyautar kayan provision domin aci gaba da dogaro da kai. 

RMCHAUSA1

AIKAWA CHARITY FOUNDATION
08082744019

Post a Comment

Previous Post Next Post