TALLAFI GA YARINYA MAI LALURAR MAKANTA
Watannin baya muka biya fiyeda naira dubu dari biyu akai mata aikin Ido, ashe wai da ragowar aiki
Yau mun sake biyan naira dubu dari biyu domin ayi mata ragowar aikin.
Bata gani da idon saboda musibar ciwo da zafi.
Ko makaranta bata zuwa saboda ciwon idon.
Tun daga jihar Katsina suke zuwa domin mu taimaka musu.
Munji dadi kwarai da gaske da suke tunawa damu.
Allah ya baki lafiya YARINYA.
Cewar
CEO AIKAWA CHARITY FOUNDATION.
08082744019.
RMCHAUSA1