MAI MAGANIN GARGAJIYA YA DIRKAWA KANSA BINDIGA YAYIN GWAJI.
Rundunar 'yan sandan Nijeriya ta ce tuni aka garzaya da shi asibiti sannan kuma za ta gurfanar da shi a gaban kotu bisa zarginsa da mallakar makami ba bisa ƙa’ida ba da kuma yunƙurin kashe kansa.
RMCHAUSA1