Ɗan Najeriya ya zama mutum na farko da yafi kowa ilimin Hadisi a Afrika.
An zaɓi Farfesa Sheikh Prof. Ibrahim Maqari daga Najeriya a matsayin wanda yafi kowa ilimin sanin Hadisan MANZON ALLAH S.A.W a kaf nahiyar Afrika
Barbara Jami'ar Musulunci ta farko wato Al'azahar dake ƙasar Masar ta ayyana babban limamin Najeriya Professor Ibrahim Maqari a matsayin wanda yafi kowa ilimin sanin Hadisan MANZON ALLAH SAW da Fiqhu.
RMCHAUSA1