*RIKICIN KWALLON KAFA*
Rikicin ya ɓarke ne bayan magoya bayan ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Labe sun ƙi amincewa da ƙwallon da ƙungiyar Nzerekore ta zura musu, lamarin da ya kai ga taho-mu-gama a Nzerekore, birni na biyu mafi girma a Guinea, wanda ke da nisan kilomita kusan 570 daga Conakry, babban birnin ƙasar.
RMCHAUSA1