Dubun dubatar al’ummar Syria sun bazu a birnin Damascus yau Juma’a suna gudanar da shagulgulan murnar komawar mulkin ƙasar hannun ƴan tawayen da suka hamɓarar da gwamnatin shugaba Bashar al-Assad, a wani yanayi da ake ganin tururuwar ƴan Syria mazauna ƙetare da ke komawa gida.
RMCHAUSA1
Talla
*KILISHI GIMBIYA*
Abubakar G.Wagon