A ranar Lahadi ne dai kafofin watsa labaran ƙasar nan suka ruwaito cewa wani hari ta sama da sojojin ƙasar suka kai ya kashe farar hula 16 ciki har da ‘yan sa-kai bisa kuskure a ƙauyen Tungar Kara na jihar Zamfara.
Rahoton jaridar trt Africa
RMCHAUSA1