Home YAKIN SUDAN DagaRANDAWA MEDIA CONCEPT -January 13, 2025 0 Dubban mutane yanzu haka ke ci gaba da tserewa daga garuruwan da ke kudancin Sudan sakamakon tsanantar yaƙi tsakanin mayaƙan RSF da dakarun ƙasar. RMCHAUSA1 Facebook Twitter