Alummar musulmi da kirista sun sake haɗuwa bayan rikici da ya tarwatsasu shekaru 20 da suka gabata a jihar Filaton Najeriya. Alummar na yankin Gangare sun haɗu ne da nufin farfaɗo da zaman lafiya da suka rasa tun bayan fara rikicin addini a shekarar 2001.
RMCHAUSA1