RMC Hausa
LIVE Radio

DAKARUN SOJA SUN YI FATATTAKA

Dakarun Operation Fansan Yamma ne suka yi wannan aikin a yankin Fakai na Ƙaramar Hukumar Shinkafi da ke Jihar Zamfara yayin wani samame da suka kai, kamar yadda rundunar sojin ta tabbatar.

RMCHAUSA1

            Talla
RUMA ENERGY RESOURCES LIMITED
    (RUMA GAS)

Gidan gas na musamman don masu bukatar sayen gangariyar gas na girki sai ku garzayo zuwa Ruma gas da ke kan titin ring road kan hanyar zuwa Jan gefe a katsina.

Post a Comment

Previous Post Next Post