Shekarar da ta gabata wato 2024 ce shekarar da aka fi yin zafi a tarihi. Yanayin zafi ya ƙaru da maki 1.5 a ma'aunin Celsius a karon farko tun kafin wanzuwar fasaha a duniya, a cewar alkaluman da NASA da Hukumar Kula da Yanayi ta Duniya suka fitar.
RMCHAUSA1
Talla
Hawayen Zargi Littafin Fadeela Lamido