RMC Hausa
LIVE Radio

SHUGABAN AMURUKA DA ZAFINSA

Sabon shugaban ƙasar Amurka Donald Trump, ya rattaba hannu kan wasu gomman dokokin zartawa na ikon shugaban ƙasa, ciki har da janye Amurka daga Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) da kuma yarjejeniyar yanayi na birnin Paris.

RMCHAUSA1
Rmchausa

Post a Comment

Previous Post Next Post