RMC Hausa
LIVE Radio

JARUMI YA TSALLAKE RIJIYA DA BAYA

Wasu ɓatagari a India sun haura gidan fitaccen jarumin fina-finai na ƙasar Saif Ali Khan a birnin Mumbai tare da daɓa mishi wuƙa a ciki ko da ya ke an yi nasarar ceto rayuwarsa bayan gaggauta garzawa da shi asibiti

RMCHAUSA1

Rmchausa

Post a Comment

Previous Post Next Post