An fara taron addini mafi girma a duniya da mutum miliyan 400 ke halatta
An fara taron addini mafi girma a duniya da ke haɗa dandazon jama’a a arewacin Prayagraj da ke ƙasar India. Mutum miliyan 400 ne ke haɗuwa domin yin wanka da nufin share musu zunuban da suka ɗiba.
RMCHAUSA1