Kocin Arsenal Mikel Arteta ya jinjina wa ’yan wasan kungiyar bayan da suka doke Manchester City da ci 5-1 a filin wasa na Emirate a ranar Lahadi.
Da wannan sakamakon wasan yanzu Arsenal tana matsayi na biyu a teburin Gasar Premier da maki 50 yayin da Liverpool take saman teburin da maki 56.
Shin kuna ganin Arsenal za ta iya daukar kofin gasar a bana?
RMCHAUSA1