RMC Hausa
LIVE Radio

*ALBA BELLO YA KWANTA DAMA*

*MUTUWA RIGAR KOWA*

Allah Ya gafartawa Alhaji Bala Bello Maiƙusa (AL-BABELLO). 

Attajirin ya fa'idantar da garin Zaria da kewaye da dukiyarsa ta hanyar samawa mutane masu yawa aikin yi, da kafa kasuwancinsu domin tsarewa kawunansu mutuncin kansu. 

Allah Ya karɓi ayyukansa na ƙwarai, Ya gafarta masa kura-kurensa. Ameen.
  Ya rasune a daren yau Litinin.

RMCHAUSA1

Post a Comment

Previous Post Next Post