RMC Hausa
LIVE Radio

EBOLA TA SAKE BULLA

Hukumar da ke yaƙi da cututtuka masu yaɗuwa ta Nijeriya (NCDC) ta gargaɗi 'yan ƙasar da su guji yin tafiye-tafiye zuwa Uganda saboda ɓullar cutar Ebola da aka tabbatar a ƙasar.

RMCHAUSA1

Post a Comment

Previous Post Next Post