RMC Hausa
LIVE Radio

NASA TA JANYE YUNKURIN ZUWA SAMA

An ɗage tafiyar jirgin sama jannatin SpaceX Crew-10, wanda aka yi da nufin dawo da wasu ‘yan sama jannati biyu da suka maƙale a Tashar Bincike ta Ƙasa da Ƙasa da ke Sararin Samaniya, ISS, saboda matsalar da injin jirgin ya samu, in ji hukumar binciken sararin samaniya ta Amurka NASA.

Randawa Media Concept

Post a Comment

Previous Post Next Post