Majalisar dokokin Amurka ta ba Donald Trump damar saka takunkumi ga Najeriya.
An dauki matakin ne saboda rahoton majalisar ya ce ana yawan kashe Kiristoci a kasar nan.
Fadar shugaban kasa ta yi Allah wadai da matakin da majalisar Amurka ta dauka.
Randawa Media Concept
Category
LABARAN KETARE