TSARIN SAMAR DA SANYI GA MAHAJJATA
Yayin da yanayin zafi ke ƙaruwa a yankin, Saudiyya ta ƙaddamar da tsarin sanyaya waje mafi girma a duniya a Masallacin Harami na Makkah da Masallacin Annabi a Madina domin sauƙaƙa aikin Hajji ga mahajjata a yayin tsananin zafi.
RMC HAUSA
Category
LABARAI