*CAN TA BAYYANA ADADIN ƊALIBAN DA AKA SACE A MAKARANTA*
Ƙungiyar Kiristoci ta Najeriya CAN, ta sake fitar da sabbin adadi na ɗalibai da malamai da aka sace a makarantar St. Mary’s da ke ƙauyen Papiri, a ƙaramar hukumar Agwara ta jihar Neja, inda ta ce 315 ne ba 215 da ta sanar da farko ba, ƙarin mutum 88 daga ainihin adadin da ta fitar kenan.
RMC HAUSA
Category
Labarai