*CHINA TA KAI ƘARA DA GARGAƊI*
China ta kai ƙarar Japan gaban Majalisar Ɗinkin Duniya, tana mai zargin Tokyo da yi mata barazana na amfani da ƙarfin soji akan ta, game da rikicin Beijing da Taiwan, inda ta sha alwashin kare kanta ta kowane hali.
RMC HAUSA
Category
labarai