Gwamnatin Najeriya ta sanar da cewa, Amurka za ta tallafa mata da bayanan sirri haɗi da makamai don yaƙar matsalolin tsaron da take fuskanta, biyo bayan dambarwar da ta kunno kai kan zargin kisan Kiristoci da Washington ke yi a ƙasar.
RMC HAUSA
Category
Labarai