Hukumomin jihar Kogi sun tabbatar da rasuwar Basarake, Etsu-Nge, Birgediya Janar Abu Ali.
Janar Aliwanda ya taɓa riƙe muƙamin gwaman sojin na jihar Bauchi, lokacin mulkin Janar Ibrahim Badamasi Babangida, shi ne mahaifin fitaccen jarumin sojin nan, Kanar Abu Ali da ya yi suna wajen murƙushe mayaƙan Boko Haram kafin mutuwarsaa fagen fama
Basaraken wanda ke jagorancin masarautar Bassa-Nge a jihar Kogi ya rasu yana da shekaru 79 a duniya.
RMC HAUSA