RMC Hausa
LIVE Radio

DAMUWAR SHUGABA TINIBU

*SHUGABA TINIBU YA BAYYANA DAMUWARSA*

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya ce matsalar tsaro a yankin Arewa na damunsa matuƙa saboda tana kawo cikas ga zaman lafiya da ci gaban Najeriya.

RMC HAUSA

Post a Comment

Previous Post Next Post