*NAƊIN SARAUTA*
Sarkin Daura Ya Nada Hafsat Sa'idu a matsayin Sarauniyar Gwala-gwalan Kasar Hausa
Mai martaba Sarkin Daura Alhaji Umar Farouk Umar CON, ya nada Haj. Hafsat Sa'idu a matsayin sarauniyar Gold ta kasar Hausa wanda aka nadin a fadar da ke garin Daura jihar Katsina.
Hafsat Sa'idu ita ce Shugabar kamfanin Gold na Hafsat Jewell Integrated Limited.
Taron ya samu Halartar manyan Yan kasuwar Gold na ƙasa baki daya da kuma wasu Jiga jigan Yan siyasar ƙasar nan.
RMC HAUSA
Category
labarai