Ƙungiyar ƙasa da ƙasa da ke fafutukar ganin an sako hamɓararren shugaban Jamhuriyar Nijar Mohamed Bazoum, ta aike da budaddiyar wasika zuwa ga Majalisar Ɗinkin Duniya da Ƙungiyar Tarayyar Turai da ta Afrika da kuma ECOWAS, inda ta buƙaci a haɗa kai domin ganin a sako shugaban, wanda sojoji suka hambarar a ranar 26 ga watan Yulin shekarar 2023.
RMC HAUSA
Category
Labarai