INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN
Alaramma Malam Lawal Ya Rasu A Katsina
Allah Ya Yi Wa Malam Lawal Rasuwa jiya Lahadi, Bayan Ya Sha Fama Da Rashin Lafiya.
Za'a Yi Jana'izarsa Da Misalin Karfe 10:00 Na Safiyar yau Litinin A Gidansa Dake Unguwar Rahamawa, Abbatuwa Cikin Garin Katsina.