RMC Hausa
LIVE Radio

ƳAN SANDA SUN TARWATSA MASU ZANGA-ZANGA

Ƴan sanda a India sun yi amfani da hayaƙi mai saka hawaye Wajen tarwatsa taron gangamin matasa masu zanga-zanga waɗanda ke da ra'ayin ƙungiyar ƙyanƙyasai marassa aikin yi,inda su ke ƙoƙarin zuwa majalisar ƙasar.

Post a Comment

Previous Post Next Post