Wata sabuwar cuta da ta ɓulla a yankin kudu maso yammacin jamhuriyar Congo ta hallaka mutane 143 a wani yanayi da ake ganin yaɗuwarta zuwa wasu sassan ƙasar, ko da ya ke tuni hukumar lafiya ta WHO ta aike da jami'ai don gano nau'in cutar tare da samar da matakan daƙile ta.
RMCHAUSA1