Yajin aikin malaman jami'o'i ka iya rikidewa zuwa zanga-zanga a Kamaru
Kungiyar malaman jami’o’I ta SYNES a Kamaru, ta ce yajin aikin sai baba ta gani da ta fara ranar takwas ga wannan wata na Janairu, babu gudu ba ja da baya, har sai gwamnati ta biya su alawus-alawus din da suke binta bashi.
RMCHAUSA1
Talla
Shirin Hasken Kasuwa
08168785513