*GAZA TSAGAITA WUTA*
Taron ƙasashen Larabawa da aka gudanar a birnin Bagadaza y,a yi kira da a kara matsin lamba daga ƙasashen duniya domin kawo karshen zubar da jinin da ake yi a zirin Gaza tare da yin kira da a samar da kudade don shirin sake gina yankin Falasdinawan da hare-haren Isra'ila suka lalata.
RMC HAUSA