RMC Hausa
LIVE Radio

MUSULUNCI YA YI RASHI

Fitaccen malamin addinin Muslunci ya rasu a Najeriya.
     Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya rigamu gidan gaskiya da fatan Allah sarki ya jiƙansa da rahama ya kyautata namu zuwan idan lokaci ya zo.

RMC HAUSA

Post a Comment

Previous Post Next Post