SA'A YA FI SAMMAKO
Ƙasar Sifaniya ta doke tawagar Argentina ta su Lionel Messi da ci ɗaya mai ban haushi inda ta lashe Gasar Kofin Duniya ta FIFA 2026 bayan an yi ƙarin lokaci.
Ɗanwasa Ferran Torres, wanda aka saka a wasan daga baya, shi ne ya zura ƙwallon abin da ya bai wa Sifaniya damar ɗaukar kofin karo na biyu.
Category
Labarai