Shugaban Turkiya ya ce a shirye su ke su yi aiki da Nijeriya a muhimman ɓangarorin da Turkiyya ta goge a kansu na yaki da ta'addanci,' in ji Erdogan, yana mai cewa kungiyoyin 'yan ta'adda, musamman a yankin Sahel na Afirka, suna zama barazana ga kwanciyar hankali a nahiyar.
RMC HAUSA
Category
Labarai