RMC Hausa
LIVE Radio

AN TSINCI JARIRIYA

*AN TSINCI JARIRIYA SABUWAR HAIHUWA A KATSINA*

An tsinci jaririyarne a Unguwar Malali kuma an dauketa zuwa ga mahukunta daga bisani aka damkata zuwa gidan marayu na jihar katsina.
Allah sarki ya rayata da albarka kuma ya shirya masu aikata irin wannan aiki babu tausayin kai ko rayuwa.

RMC HAUSA TIMES

Post a Comment

Previous Post Next Post