Home MUTANE SUN MUTU A HATSARIN JIRGI DagaRANDAWA MEDIA CONCEPT -April 23, 2024 0 *MUTUWAR MUTANE A HADUWAR JIRAGEN SAMA*Mutane 10 suka mutu a lokacin da wasu jirage masu saukar ungulu na sojojin Malaysia biyu sun yi karo da juna, yayin wani atisaye da suke yi a jiya Talata.RMC HAUSA TIMES Facebook Twitter