RMC Hausa
LIVE Radio

FATIMA MAI ZOGALE SABON SHAFI

Yadda hotunan Fatima Mai Zogale ke cigaba da zagayawa a shafukan sada zumunta, tun bayan fitar wakar da shahararren mawakin zamani Dauda kahutu rarara ya yi mata ba tare da ko sisin kwabonta ba.
    Lamarin na cigaba da zama abun Mamaki da Kuma al'ajabi ga wasu jama'ar da ke amfani da kafafan sadarwar na zamani.

Rmc hausa times

Post a Comment

Previous Post Next Post