Home ISKAR GAS A NAJERIYA DagaRANDAWA MEDIA CONCEPT -May 04, 2024 0 *KADDAMAR DA ISKAR GAS*Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu na shirin kaddamar da wasu masana’antun sarrafa iskar gas uku da za su bunkasa samar da gas ga kasuwannin cikin gida na ƙasar, a cewar sanarwar fadar gwamnatinsa. 👇🏻Rmc hausa times Facebook Twitter