RMC Hausa
LIVE Radio

BUNKASAR TATTALIN ARZIKI A NIJER

IMF ya ce yana sa rai Nijar za ta samu bunƙasar tattalin arziki da kaso 8.8 cikin ɗari zuwa ƙarshen shekarar 2024 tare da hasashen cewa a shekarar 2025 zai ci gaba da bunƙasa da kaso 7.9
RMCHAUSA1

Post a Comment

Previous Post Next Post