Innalillahi Wa'inna Ilaihir Raji'un
Allah ya yi ma Limamin Masallacin Juma'a na Mangal Malam Abbate rasuwa. Za'a yi Jana'izar shi da ƙarfe Goma Sha daya na safiyar yau Alhamis 21/11/2024 anan Albaba.
Allah yajiƙan shi da Rahama ya kyautata Makwanci Amin.
RMCHAUSA1