RMC Hausa
LIVE Radio

RANTSAR DA SHUGABANNI

Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya rantsar da sabbin zababbun shugabannin kananan hukumomin da suka yi nasara a zaben kananan hukumomin da aka kammala a ranar Asabar da ta gabata.
RMCHAUSA1

Post a Comment

Previous Post Next Post