Home SABBIN KAYAN YAKI DagaRANDAWA MEDIA CONCEPT -December 28, 2024 0 Shugaban Burkina Faso Kyaftin Ibrahim Traore ya miƙa kayan yaƙi ga rundunar sojin ƙasar, ciki har da tankokin yaƙi da aka haɗa a ƙasar.RMCHAUSA1 Facebook Twitter