Home ADO GWANJA YA SAMU JARIRI DagaRANDAWA MEDIA CONCEPT -January 03, 2025 0 Allah ya albarkaci mawaki Ado Gwanja da samun karuwar d'a namiji.Maryam Zubair Pakii, matar Ado Gwanja ta wallafa hotunan santalelen yaron 'Nawab.'Mutane sun fito sun taya Ado Gwanja murna tare da fatan Allah ya Sanya albarka.RMCHAUSA1 Facebook Twitter