RMC Hausa
LIVE Radio

DAMUWA A KAN DOKAR HARAJI

Ƙungiyar dattawan arewacin Najeriya NEF ta sake nuna damuwa kan yunƙurin gwamnatin tarayya dangane da sabuwar dokar haraji inda ta buƙaci ta dakatar da aiwatar da dokar har sai an tattauna da dukkanin masu ruwa da tsaki kan batun.

RMCHAUSA1

Post a Comment

Previous Post Next Post