Alhamdulillah yarinya taci sunanta Hauwa'u Bashir Ahmed
Allah ya albarkaci rayuwar ta.
Shugaban kamfanin Bizee network computer Bishir Ahmad Bizee ne ya bayyana a shafinsa ba Facebook. Muna fatan Allah ya Sanya albarka Kuma ya rayata bisa sunna.
RMCHAUSA1