RMC Hausa
LIVE Radio

ECOWAS TA ZABURO

Kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka ECOWAS ta kawo ƙarshen aikin ma'aikatan daga kasashe uku na ƙawancen ƙasashen Sahel (AES) da suka hada da Nijar,Mali da Burkina Faso.

Randawa Media Concept.

Post a Comment

Previous Post Next Post