RMC Hausa
LIVE Radio

NIJER TA BADA TABBACI

Ministan Harkokin Wajen Nijar Bakary Yaou Sangaré ya ce jakadu na ƙasashen AES za su yi duk wani abu da ya kamata domin ɗaukaka ƙasashensu a duniya tare da kawo musu ci gaba da wanzuwar zaman lafiya da tsaro.

Randawa Media Concept.

Post a Comment

Previous Post Next Post