RMC Hausa
LIVE Radio

SOJA ZAI TSAYA TAKARAR SHUGABAN 'KASA

Shugaban mulkin sojin Gabon Janar Brice Nguema ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takara a zaɓen shugabancin ƙasar mai arziƙin man fetur ta yankin tsakiyar Afirka, wanda aka tsara gudanarwa ranar 12 ga watan Afrilun shekarar 2025. 

Randawa Media Concept

Post a Comment

Previous Post Next Post