RMC Hausa
LIVE Radio

GWAMNAN KATSINA A TARON AMBITION AFRICA

Gwamnan Katsina Dikko Radda ya aje tarihi a kasar Faransa, inda ya zama gwamna na farko a Nijeriya da ya fara halartar taron Ambition Africa 2025 dake wakana a birnin Faris na Faransa.
RMC HAUSA 

Post a Comment

Previous Post Next Post